Nahum 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sojojin dawakai suna kai sura, Takuba suna walƙiya, māsu suna ƙyalƙyali. Ga ɗumbun kisassu, da tsibin gawawwaki, Matattu ba su ƙidayuwa, Suna tuntuɓe a kan gawawwaki! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Mahaya dawakai sun kunno kai, takuba suna walƙiya, māsu kuma suna ƙyali; ga ɗumbun da aka kashe ga tsibin matattu, gawawwaki ba iyaka, mutane suna tuntuɓe da gawawwaki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |