Nahum 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ya Sarkin Assuriya, masu tsaronka suna barci, Manyan mutanenka suna kwankwance, Mutanenka sun watse cikin duwatsu, Ba wanda zai tattaro su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ya sarkin Assuriya, makiyayanka sun yi barci; manyan mutanenka sun kwanta su huta. An watsar da mutanenka a cikin duwatsu, ba wanda zai tattaro su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |