Nahum 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 A can wuta za ta cinye ki, Takobi zai sare ki, Zai cinye ki kamar fara. Ki riɓaɓɓanya kamar fara. Ki kuma riɓaɓɓanya kamar ɗango. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 A can wuta za tă cinye ki; takobi zai sare ki, kuma kamar fāra, za a cinye ki. Ki riɓaɓɓanya kamar fāra, ki riɓaɓɓanya kamar fārin ɗango! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |