Nahum 3:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ki tanada ruwa domin za a kewaye ki da yaƙi! Ki ƙara ƙarfin kagaranki! Ki tafi kududdufi, ki kwaɓa laka! Ki ɗauki abin yin tubali! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ki ja ruwa gama za a kewaye ki da yaƙi. Ki ƙara ƙarfin kagaranki! Ki kwaɓa laka, ki sassaƙa turmi ki gyara abin yin tubali! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |