Nahum 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sojojinki kamar mata suke a tsakiyarki! An buɗe wa maƙiyanki ƙofofin ƙasarki. Wuta za ta cinye madogaran ƙofofinki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Dubi mayaƙanki, duk mata ne! Ƙofofin ƙasarki a buɗe suke ga abokan gābanki, wuta ta cinye madogaransu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |