Nahum 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 Dukan kagaranki suna kama da itatuwan ɓaure, Waɗanda 'ya'yansu suka harba. Da an girgiza sai su faɗo a bakin mai sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Dukan kagarunki suna kama da itatuwan ɓaure da ’ya’yansu da suka nuna. Da an girgiza, sai ɓaure su zuba a bakin mai sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |