Nahum 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Kaiton birnin jini, Wanda yake cike da ƙarairayi da ganima, Da waso kuma ba iyaka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Kaiton birni mai zub da jini, wadda take cike da ƙarairayi, cike da ganima, wadda ba a rasa masu fāɗawa cikin wahala! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |