Nahum 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Karusai sun zabura a tituna a haukace. Suna kai da kawowa a dandali, Suna walwal kamar jiniya, Suna sheƙawa a guje kamar walƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Kekunan yaƙi sun zabura a tituna, suna kai da kawowa a dandali. Suna walƙiya kamar tocila suna sheƙawa a guje kamar walƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |