Nahum 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ina kogon nan na zakoki, Inda aka ciyar da 'ya'yan zaki, Inda zaki da zakanya da kwiyakwiyansu sukan tafi, Su tsere daga fitina? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ina kogon zakokin nan yake yanzu, inda suka ciyar da ’ya’yansu, inda zaki da zakanya sukan shiga, da ’ya’yansu, ba mai damunsu အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |