Nahum 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Wanda yake farfashewa ya auko maka, Sai ka sa mutane a kagara, a yi tsaron hanya, Ka yi ɗamara, ka tattaro ƙarfinka duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Mai hari yana matsowa a kanki, Ninebe. Ki tsare mafaka, ki yi gadin hanya ki sha ɗamara ki tattaro dukan ƙarfinki! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |