Nahum 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Me kuke ƙullawa game da Ubangiji? Ubangiji zai wofintar da abin nan da kuke ƙullawa, Sau ɗaya kawai zai hallaka ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Dukan abin da suke ƙullawa game da Ubangiji zai kawo ga ƙarshe; wahala ba za tă sāke komowa ƙaro na biyu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |