Nahum 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 Wa zai iya tsaya wa fushinsa? Wa kuma zai iya daurewa da hasalarsa? Yana zuba hasalarsa mai kama da wuta, Duwatsu sukan farfasu a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Wa zai iya tsaya wa fushinsa? Wa yake da ikon jimre wa zafin hasalarsa? Ana zuba fushinsa kamar wuta; aka kuma ragargaza duwatsu a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |