Nahum 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Duwatsu sukan girgiza a gabansa, Tuddai kuma su narke. Duniya ta murtsuke a gabansa, Da dukan mazauna a cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Duwatsu suna rawan jiki a gabansa tuddai kuma sun narke. Duniya da dukan abin da yake cikinta suna rawan jiki a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |