Nahum 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yakan tsauta wa teku, sai teku ta ƙafe. Yakan busar da koguna duka. Bashan da Karmel sukan bushe, Tohon Lebanon yakan yanƙwane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Yakan tsawata wa teku yă kuma busar da shi; yakan sa dukan koguna su kafe. Bashan da Karmel sun yi yaushi tohon Lebanon kuma ya koɗe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |