Nahum 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ni Ubangiji na ce, “Ko da yake suna da ƙarfi, suna kuma da yawa, Za a datse su, su ƙare. Ko da yake na wahalar da kai, Ba zan ƙara wahalar da kai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ga abin da Ubangiji ya ce, “Ko da yake sun yi tarayya, suna kuma da yawa, za a yanke su, a kawar a su. Ko da yake na ba ki azaba, ya Yahuda, ba zan ƙara ba ki azaba ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |