M.Sh 9:19 - Littafi Mai Tsarki19 Gama na ji tsoron zafin fushin Ubangiji da ya yi da ku, har ya so ya hallaka ku. Amma Ubangiji ya ji addu'ata a wannan lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Na ji tsoron fushi da hasalar Ubangiji, gama ya yi fushin da ku da ya isa yă hallaka ku. Amma na yi roƙo a lokacin, Ubangiji kuwa ya saurare ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |