M.Sh 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 “Ubangiji kuma ya ce mini, ‘Na ga mutanen nan suna da taurinkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Ubangiji ya ce mini, “Na ga mutanen nan, su masu taurinkai ne sosai! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan zo wurinku domin in yi shari'a. Nan da nan zan tabbatar da laifin masu yin sihiri, da na mazinata, da na masu shaidar zur, da na masu zaluntar ma'aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu, da baƙi, da waɗanda ba su ganin girmana.”