M.Sh 8:19 - Littafi Mai Tsarki19 Idan kun manta da Ubangiji Allahnku, kuka bi gumaka, kuka bauta musu, kuka yi musu sujada, to, yau ina faɗakar da ku, cewa lalle za ku hallaka အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 In kuka manta da Ubangiji Allahnku, kuka kuma bi waɗansu alloli, kuka yi musu sujada, kuka kuma rusuna musu, to, a yau ina gargaɗe ku cewa tabbatacce za a hallaka ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |