M.Sh 7:24 - Littafi Mai Tsarki24 Zai ba da sarakunansu a hannunku, za ku kuwa shafe sunayensu daga duniya. Ba wanda zai iya tasar muku har kun ƙare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Zai ba da sarakunsu a hannunku, za ku kuwa shafe sunayensu daga duniya. Babu wani da zai yi tsayayya da ku, za ku hallaka su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |