M.Sh 7:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ubangiji Allahnku zai kori waɗannan al'ummai a gabanku da kaɗan da kaɗan. Ba za ku hallaka su gaba ɗaya ba, don kada namomin jeji su yaɗu, su dame ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Da kaɗan da kaɗan Ubangiji Allahnku zai kore waɗannan al’ummai a gabanku. Ba a bari ku hallaka su duka gaba ɗaya ba, in ba haka namun jeji za su yaɗu kewaye da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |