M.Sh 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Saboda haka, sai ku kiyaye umarnai, da dokoki, da farillai ku aikata su, wato waɗanda nake umartarku da su yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka, sai ku lura, ku bi umarnai, ƙa’idodi, da dokokin nan da nake ba ku a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |