M.Sh 6:25 - Littafi Mai Tsarki25 Idan mun lura, muka kiyaye waɗannan umarnai, muka aikata su kamar yadda Ubangiji Allahnmu ya umarce mu, zai zama adalci a gare mu.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 In kuma muka kula, muka kiyaye dukan dokokin nan a gaban Ubangiji Allahnmu, kamar yadda ya umarce mu, wannan zai zama adalci a gare mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |