M.Sh 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 A idonmu Ubangiji ya aikata manyan alamu masu banmamaki, da mu'ujizai gāba da Masarawa, da Fir'auna, da dukan gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 A idanunmu Ubangiji ya aikata manyan alamu masu banmamaki, da al’ajabai gāba da Masarawa, da Fir’auna, da kuma dukan gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |