M.Sh 5:32 - Littafi Mai Tsarki32 “Sai ku lura ku yi daidai bisa ga abin da Ubangiji Allahnku ya umarce ku, kada ku kauce dama ko hagu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sai ku yi hankali don ku yi abin da Ubangiji Allahnku ya umarce ku; kada ku juya dama ko hagu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |