M.Sh 5:28 - Littafi Mai Tsarki28 “Ubangiji kuwa ya ji maganarku wadda kuka yi mini, sai ya ce, ‘Na ji maganar da jama'an nan suka yi maka, abin da suka faɗa daidai ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Ubangiji ya ji ku, sa’ad da kuka yi magana da ni, sai Ubangiji ya ce mini, “Na ji abin da wannan mutane suka faɗa maka. Abin da suka faɗa daidai ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |