M.Sh 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Musa ya kirawo Isra'ilawa duka, ya ce musu, “Ya ku Isra'ilawa, ku ji dokoki da farillai waɗanda nake muku shelarsu a yau! Sai ku koye su, ku aikata su sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Musa ya tattara dukan Isra’ila ya ce, Ku ji, ya Isra’ila, ƙa’idodi da dokokin da na furta a kunnuwanku a yau. Ku koye su, ku kuma tabbata kun bi su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |