M.Sh 4:39 - Littafi Mai Tsarki39 Domin haka, yau sai ku sani, ku kuma riƙe a zuciyarku, cewa Ubangiji shi kaɗai ne Allah a sama da duniya. Banda shi, ba wani kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Ku sani, ku kuma riƙe a zuciya a wannan rana, cewa Ubangiji shi ne Allah a sama da kuma a ƙasa. Babu wani kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |