M.Sh 4:37 - Littafi Mai Tsarki37 Saboda ya ƙaunaci kakanninku shi ya sa ya zaɓi zuriyarsu a bayansu, shi kansa kuma ya fisshe ku daga Masar da ikonsa mai girma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Domin ya ƙaunaci kakanninku, ya kuma zaɓi zuriyarsu a bayansu, ya fitar da ku daga Masar ta wurin kasancewarsa da kuma ƙarfinsa mai girma, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |