M.Sh 4:36 - Littafi Mai Tsarki36 Ya sa ku ji muryarsa daga Sama don ya horar da ku. Ya kuma sa ku ga babbar wutarsa a duniya, kuka kuma ji muryarsa daga cikin wutar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Daga sama ya sa kuka ji muryarsa, don yă hore ku. A duniya ya nuna muku wutarsa mai girma, kuka kuma ji kalmominsa daga wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |