M.Sh 4:29 - Littafi Mai Tsarki29 Amma idan kun nemi Ubangiji Allahnku a can inda kuke, za ku same shi muddin kun neme shi da zuciya ɗaya, da dukan ranku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Amma daga can in kuka nemi Ubangiji Allahnku, da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, za ku same shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |