M.Sh 4:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ubangiji zai warwatsa ku cikin al'ummai. Za ku ragu kaɗan daga cikin al'ummai inda Ubangiji ya warwatsa ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ubangiji zai watsar da ku a cikin mutane, ɗan kaɗan ne kaɗai za su ragu a cikin al’umman da Ubangiji zai kai ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |