M.Sh 4:23 - Littafi Mai Tsarki23 Saboda haka, ku lura fa, kada ku manta da alkawarin da Ubangiji Allahnku ya yi da ku, don haka kada ku sassaƙa wa kanku wata siffar kowane irin kamanni wanda Ubangiji Allahnku ya hana ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ku yi hankali kada ku manta da alkawarin da Ubangiji Allahnku ya yi da ku; kada fa ku yi wa kanku gunki a kamannin wani abin da Ubangiji Allahnku ya hana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |