M.Sh 4:22 - Littafi Mai Tsarki22 Gama a nan ƙasar zan mutu, ba zan haye Urdun ba, amma ku za ku haye, ku mallaki wannan kyakkyawar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan mutu a wannan ƙasa; ba zan haye Urdun ba; amma kuna gab da ƙetarewa, ku mallaki wannan ƙasa mai kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |