M.Sh 4:13 - Littafi Mai Tsarki13 Shi ne ya hurta muku shari'ar da ya umarce ku ku kiyaye, wato dokokin nan goma. Ya rubuta su a allunan dutse guda biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya furta alkawarinsa gare ku, Dokoki Goma, waɗanda ya umarce ku ku bi, ya kuma rubuta su a alluna biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |