M.Sh 34:7 - Littafi Mai Tsarki7 Musa ya yi shekara ɗari da ashirin sa'ad da ya rasu. Idanunsa ba su dushe ba, ƙarfinsa kuma bai ragu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Musa yana da shekara ɗari da ashirin sa’ad da ya mutu, duk da haka idanunsa ba su dushe ba, ƙarfinsa kuwa bai ragu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |