M.Sh 34:6 - Littafi Mai Tsarki6 Aka binne shi cikin kwarin ƙasar Mowab, kusa da Betfeyor, amma ba wanda ya san inda aka binne shi har yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Aka binne shi a Mowab, a kwarin kusa da Bet-Feyor, amma har wa yau babu wanda ya san inda kabarinsa yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |