M.Sh 33:3 - Littafi Mai Tsarki3 Hakika, yana ƙaunar jama'arsa, Dukan tsarkaka suna a ikonka, Suna biye da kai, Suna karɓar umarninka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Tabbatacce kai ne wanda yake ƙaunar mutane; dukan tsarkaka suna a hannunka. A ƙafafunka, duk suka rusuna, daga wurinka kuma suka karɓi umarni, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |