M.Sh 33:26 - Littafi Mai Tsarki26 “Babu wani kamar Allahn Yeshurun, Wanda yakan sauko daga Sama don ya cece ka, Wanda ya sauko daga bisa da ɗaukakarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Babu wani kamar Allah na Yeshurun, wanda yake hawa a bisa sammai don yă taimake ka a kan gizagizai kuma a cikin darajarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |