M.Sh 33:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya ce, “Ubangiji ya taho daga Sina'i, Daga Dutsen Faran kuma ya haskaka, Ya taho tare da dubban tsarkakansa, Da harshen wuta a damansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ce, “Ubangiji ya zo daga Sinai ya haskaka a bisansu daga Seyir; ya haskaka daga Dutsen Faran. Ya zo tare da dubban tsarkakansa daga kudu, daga gangara dutsensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |