M.Sh 33:10 - Littafi Mai Tsarki10 Suna koya wa Yakubu farillanka, Suna koya wa Isra'ila dokokinka. Suna ƙona turare a gabanka, Suna ƙona hadaya ta ƙonawa a bagadenka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ya koyar da farillanka ga Yaƙub, dokarka kuma ga Isra’ila. Ya miƙa turare a gabanka da kuma hadaya ta ƙonawa ɗungum a kan bagadenka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |