M.Sh 32:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Ku fa tuna da kwanakin dā, Ku yi tunani a kan shekarun tsararraki, Ku tambayi mahaifanku, su za su faɗa muku, Ku tambayi dattawanku, su kuma za su faɗa muku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku tuna da kwanakin dā, ku tuna da tsararrakin da suka wuce tun tuni, Ku tambayi iyayenku, za su faɗa muku, dattawanku, za su kuma bayyana muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |