48 A wannan rana ce Ubangiji ya ce wa Musa,
48 A wannan rana Ubangiji ya ce wa Musa,
“Ka hau duwatsun Abarim, wato Dutsen Nebo wanda yake a ƙasar Mowab, daura da Yariko, ka duba ƙasar Kan'ana wadda zan ba Isra'ilawa su mallaka.