M.Sh 32:43 - Littafi Mai Tsarki43 “Ya ku al'ummai, ku yabi jama'arsa, Gama zai rama wa bayinsa saboda jininsu, Zai ɗauki fansa a kan magabtansa, Zai tsarkake ƙasar jama'arsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Ku yi farin ciki, ya ku al’ummai, tare da mutanensa, gama zai rama ɗau fansar jinin bayinsa; zai ɗau fansa a kan abokan gābansa yă kuma yi kafara domin ƙasarsa da mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |