M.Sh 32:36 - Littafi Mai Tsarki36 Ubangiji zai ɗauka wa jama'arsa fansa, Zai ji ƙan bayinsa, Sa'ad da ya ga ƙarfinsu ya kāsa, Ba kuma wanda ya ragu, bawa ko ɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ubangiji zai shari’anta mutanensa yă kuma ji tausayin bayinsa sa’ad da ya ga ƙarfinsu ya ƙare babu kowa kuma da ya rage, bawa ko ’yantacce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |