M.Sh 32:25 - Littafi Mai Tsarki25 Waɗanda suke a waje, takobi zai kashe su, A cikin ɗakuna kuma tsoro, Zai hallaka saurayi da budurwa, Da mai shan mama da mai furfura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Waɗanda suke a waje, takobi zai kashe su, a cikin gidajensu kuma tsoro zai mamaye su. ’Yan maza da ’yan mata za su hallaka, haka ma jarirai da maza masu furfura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |