M.Sh 32:24 - Littafi Mai Tsarki24 Za su lalace saboda yunwa, Zazzaɓi mai zafi, da muguwar annoba za su cinye su. Zan aika da haƙoran namomi a kansu, Da dafin abubuwa masu jan ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Zan aika da yunwa mai tsanani a kansu, zazzaɓi mai zafi da muguwar annoba; zan aika da haƙoran namun jeji a kansu, da dafin mesa masu ja da ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |