M.Sh 32:17 - Littafi Mai Tsarki17 Suka miƙa hadayu ga aljannun da ba Allah ba, Ga gumakan da ba su sani ba, Sababbin allolin da aka shigo da su daga baya, Waɗanda kakanninku ba su ji tsoronsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Suka yi hadaya ga aljanu, waɗanda ba Allah ba, ga allolin da ba su sani ba, ga allolin da aka shigo da su daga baya, allolin da kakanninku ba su ji tsoronsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |