M.Sh 32:15 - Littafi Mai Tsarki15 “Yeshurun ya yi ƙiba, yana harbin iska, Ka yi ƙiba, ka yi kauri, ka yi sumul. Ya rabu da Allahn da ya yi shi, Ya raina Dutsen Cetonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Yeshurun ya yi ƙiba, ya yi kauri; cike da abinci, ya zama da nauyi, ya kuma zama sumul. Ya yashe Allahn da ya yi shi, ya ƙi Dutse Cetonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |