M.Sh 31:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sa'an nan Musa ya hurta kalmomin wannan waƙa a kunnen dukan taron jama'ar Isra'ila har ƙarshensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sai Musa ya karanta kalmomin waƙar daga farko zuwa ƙarshe a kunnuwan dukan taron jama’ar Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |