M.Sh 31:11 - Littafi Mai Tsarki11 sa'ad da dukan Isra'ilawa za su hallara a gaban Ubangiji Allahnku a inda zai zaɓa, to, sai ku karanta musu waɗannan dokoki su ji da kunnuwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 sa’ad da dukan Isra’ila suka zo, don su bayyana a gaban Ubangiji Allahnku, a wurin da zai zaɓa, za ku karanta wannan doka a gabansu, a kunnuwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |